Saturday, July 31, 2010

Tenchu 2 - Birth of Stealth Assasin Lyrics


Tenchu 2 - Birth of Stealth Assasin Lyrics



ya alla, yaya haka?
yunwa ta dame mu
ya alla, za ka jin wannan zafi, alla eho

alla ya yi mana alba ru tatai, ruwan sama
ba za mu gociya wannan mugunya ba
mun zama adalai ke nan ha ru abada, amin
amma, mu je ina fa? rana ta nisa...

na bata hanya....
yaki ya koma wuya
ka yi mana agaji...
alla ya kadda ra

No comments:

Post a Comment